Irm 48:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku mazaunan Arower,Ku tsaya a kan hanya, ku jira,Ku tambayi wanda yake guduDa wanda yake tserewa,Abin da ya faru.

Irm 48

Irm 48:16-21