Irm 48:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku yi makoki dominta, ku da kukekewaye da ita,Dukanku da kuka san sunanta, kuce,‘Ƙaƙa sandan sarauta mai ikoDa sanda mai daraja ya karye?’

Irm 48

Irm 48:13-21