Irm 40:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yohenan ɗan Kareya kuwa, tare da dukan shugabannin sojojin da suke cikin sansani a karkara, suka zo wurin Gedaliya a Mizfa.

Irm 40

Irm 40:8-16