Irm 33:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da ake zuwa yaƙi da Kaldiyawa gidaje za su cika da gawawwakin mutane waɗanda na kashe da fushina da hasalata, gama na ɓoye wa wannan birni zatina saboda dukan muguntarsu.

Irm 33

Irm 33:1-15