Irm 30:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya yi magana da Irmiya, ya ce,

2. “Ni Ubangiji Allah na Isra'ila na ce, ‘Ka rubuta dukan maganar da na faɗa maka a littafi.

Irm 30