Irm 26:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firistoci, da annabawa, da dukan jama'a sun ji dukan maganan nan da Irmiya ya faɗa a cikin Haikalin Ubangiji.

Irm 26

Irm 26:3-13