Irm 26:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sai Irmiya ya yi magana da dukan sarakuna da dukan jama'a, ya ce, “Ubangiji ne ya aiko ni in yi annabci gāba da wannan Haikali da wannan birni, da irin maganar da kuka ji.

Irm 26

Irm 26:3-13