Irm 25:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce mini, “Ka karɓi ƙoƙon ruwan inabin nan na fushina a wurina, ka sa dukan al'umman da na aike ka gare su, su sha.

Irm 25

Irm 25:14-29