Irm 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga shi, ni Ubangiji na ce, kwanakisuna zuwa,Sa'ad da zan tsiro da wani mai adalcidaga zuriyar DawudaWanda zai ci sarauta.Zai yi sarauta da hikima,Zai aikata abin da yake daidai aƙasar.

Irm 23

Irm 23:1-12