Irm 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji Mai Runduna, maigwada adali,Mai ganin zuciya duk da tunani,Ka sa in ga sakayyar da za ka yimusu,Gama a gare ka nake kawoƙarata.”

Irm 20

Irm 20:6-18