Irm 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun gina wa Ba'al masujadai don su miƙa masa 'ya'yansu maza hadayar ƙonawa, abin da ban umarta ba, ban kuma ba da izni ba, ban ma yi tunanin haka ba.

Irm 19

Irm 19:1-9