Irm 16:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wanda zai ba mai makoki abinci don ya ta'azantar da shi saboda mamacin, ba kuma wanda zai ba shi abin sha don ya ta'azantar da shi saboda mahaifinsa ko mahaifiyarsa.

Irm 16

Irm 16:1-10