Irm 16:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Mutum zai iya yi wa kansa alloli?Ai, waɗannan ba alloli ba ne!”

21. Ubangiji ya ce,“Saboda haka, ga shi, zan sa su sani,Sau ɗayan nan kaɗai zan sa su su sanikona da ƙarfina,Za su kuma sani sunana Ubangijine.”

Irm 16