Irm 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa azabata ta ƙi ƙarewa,Raunukana kuma ba su warkuwa,Sun kuwa ƙi warkewa?Za ka yaudare ni kamar rafi,Ko kamar ruwa mai ƙafewa?”

Irm 15

Irm 15:9-21