Irm 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yahuza tana makoki,Ƙofofin biranenta suna lalacewa,Mutanenta suna kwance a ƙasa,suna makoki,Urushalima tana kuka da babbarmurya.

Irm 14

Irm 14:1-3