Irm 10:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kwarara hasalarka a kan sauranal'umma da ba su san ka ba,Da a kan jama'ar da ba su kiransunanka,Gama sun cinye Yakubu,Sun cinye shi, sun haɗiye shi,Sun kuma mai da wurin zamansakufai.”

Irm 10

Irm 10:24-25