Hab 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda ka washe al'umman duniya da yawa,Sauran mutanen duniya duka za su washe ka,Saboda jinin mutane, da wulakancin da ka yi wa duniya,Da birane, da mazauna a cikinsu.

Hab 2

Hab 2:7-17