Gal 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin a rubuce yake, Ibrahim yana da 'ya'ya biyu maza, ɗaya ɗan kuyanga, ɗaya kuma ɗan 'ya.

Gal 4

Gal 4:21-26