Gal 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina roƙonku, ya ku 'yan'uwana, ku zama kamar yadda nake, domin ni ma in zama kamar yadda kuke. Ba ku taɓa yi mini wani laifi ba.

Gal 4

Gal 4:7-13