Gal 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe kuwa, Shari'a ta zama uwargijiyarmu da ta kai mu ga Almasihu, domin mu sami kuɓuta ga Allah ta wurin bangaskiya.

Gal 3

Gal 3:15-29