Fit 7:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Sai ya juya, ya koma fādarsa, bai ko kula da abin da aka yi ba.

24. Dukan Masarawa suka tattone ramummuka a bakin Nilu, suna neman ruwan sha, gama ba su iya shan ruwan Nilu ba.

25. Kwana bakwai suka cika bayan da Ubangiji ya bugi Kogin Nilu.

Fit 7