Fit 36:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi wa ƙofar alfarwa labulen da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin. Ya yi wa labulen ado.

Fit 36

Fit 36:32-38