Fit 31:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ubangiji kuma ya ce wa Musa, “Ga shi, na zaɓi Bezalel ɗan Uri, ɗan Hur, na kabilar Yahuza.