Fit 30:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Za ku yi bagaden ƙona turare. Za ku yi shi da itacen ƙirya.

2. Tsawonsa da fāɗinsa kamu guda guda ne, zai zama murabba'i, amma tsayinsa ya zama kamu biyu. Za a haɗa zankayensa su zama ɗaya da shi.

Fit 30