Fit 26:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Za ku kuma kafa katakai ashirin wajen gefen arewa na alfarwar.

21. Haka kuma za ku yi kwasfa arba'in da azurfa dominsu. Kwasfa biyu domin kowane katako.

22. A wajen yamma ga alfarwa kuma ku kafa katakai shida.

Fit 26