Fit 25:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya ce wa Musa,

2. “Faɗa wa Isra'ilawa su karɓo mini kaya daga dukan wanda ya yi niyyar bayarwa.

3. Ga irin sadakokin da za ku karɓa, zinariya, da azurfa, da tagulla,

Fit 25