Fit 22:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Duk wanda ya kwana da dabba, lalle kashe shi za a yi. “Wanda ya miƙa hadaya ga wani allah, ba ga Ubangiji ba