Fit 14:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya ce wa Musa,

2. “Faɗa wa Isra'ilawa su juya su yi zango a gaban Fi-hahirot tsakanin Migdol da bahar, a gaban Ba'alzefon. Sai ku yi zango gab da bahar.

Fit 14