Fit 12:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna cikin ƙasar Masar,

2. wannan wata zai zama wata na farko a shekara a gare su.

3. A faɗa wa dukan taron Isra'ilawa cewa, “A rana ta goma ga watan nan, kowane namiji ya ɗauki ɗan rago ko ɗan akuya daga cikin garke domin iyalinsa, dabba ɗaya domin kowane gida.

Fit 12