Fit 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su cika fādarka, da dukan gidajen fādawanka, da na dukan Masarawa. Iyayenka da kakanninka ba su taɓa ganin irin faran nan ba, tun daga ran da suke ƙasar, har wa yau.”’ Sai ya juya ya fita daga gaban Fir'auna.

Fit 10

Fit 10:4-16