Filib 4:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU) Dukan tsarkaka suna gai da ku, tun ba ma na fadar Kaisar ba. Alherin Ubangiji Yesu Almasihu yă tabbata a zukatanku.