Far 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane abu mai motsi wanda yake da rai, zai zama abincinku. Daidai kamar yadda na ba ku ɗanyun ganyaye, na ba ku kome da kome.

Far 9

Far 9:1-8