Far 7:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruwa kuwa ya bunƙasa ainun a bisa duniya, har ya rufe kawunan dukan duwatsu masu tsayi da yake ƙarƙashin sammai duka.

Far 7

Far 7:18-24