Far 48:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, idanun Isra'ila sun dushe saboda yawan shekaru, har ba ya iya gani. Sai Yusufu ya kawo su kusa da shi, ya sumbace su ya rungume su.

Far 48

Far 48:5-14