Far 39:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zamana fa, wata rana, sai matar maigidansa ta sa idonta kan Yusufu, ta ce, “Ka kwana da ni.”

Far 39

Far 39:1-9