Far 39:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka Yusufu ya sami tagomashi a wurinsa, ya zama mai yi masa hidima. Fotifar kuma ya shugabantar da shi a bisa gidansa, da bisa dukan abin da yake da shi.

Far 39

Far 39:2-10