Far 38:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Sai ta sāke yin ciki, ta kuma haifi ɗa, ta raɗa masa suna Onan.

5. Har yanzu kuma ta sāke haihuwar ɗa, ta raɗa masa suna Shela. A Kezib ta haifi Shela.

6. Yahuza kuwa ya auro wa ɗan farinsa, Er, mata, sunanta Tamar.

Far 38