Far 38:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da ya janye hannunsa, ga ɗan'uwansa ya fito, sai ta ce, “A'a, ta haka za ka keta ka fito!” Saboda haka aka raɗa masa suna Feresa.

Far 38

Far 38:27-30