Far 38:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yahuza ya shaida su, ya ce, “Ta fi ni gaskiya, tun da yake ban ba da ita ga ɗana Shela ba.” Daga nan bai ƙara kwana da ita ba.

Far 38

Far 38:18-30