Far 38:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan misalin wata uku, aka faɗa wa Yahuza, “Tamar surukarka ta yi lalata, har ma tana da ciki.”Sai Yahuza ya ce, “A fito da ita, a ƙone ta.”

Far 38

Far 38:19-27