Far 38:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zama fa a wannan lokaci, Yahuza ya bar 'yan'uwansa ya gangara, ya zauna wurin wani Ba'adullame mai suna Hira.

Far 38

Far 38:1-11