Far 36:42-43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

42. da Kenaz, da Teman, da Mibzar,

43. da Magdiyel, da Iram. Waɗannan su ne sarakunan Edom, (wato Isuwa ne kakan Edomawa) bisa ga wuraren zamansu a ƙasar mallakarsu.

Far 36