Far 32:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ban cancanci ayyukanka na ƙauna da irin amincin da ka gwada wa baranka ba, gama da sandana kaɗai na haye Kogin Urdun, ga shi yanzu kuwa na zama ƙungiya biyu.

Far 32

Far 32:1-20