Far 31:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sassafe, Laban ya tashi ya sumbaci jikokinsa, da 'ya'yansa mata, ya sa musu albarka. Sa'an nan ya tashi ya koma gida.

Far 31

Far 31:52-55