Far 31:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah na Ibrahim da Nahor, Allah na mahaifinsu, ya shara'anta tsakaninmu.” Saboda haka Yakubu ya rantse da martabar mahaifinsa Ishaku.

Far 31

Far 31:48-55