Far 31:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ka wulakanta 'ya'yana mata, ko kuma ka auri wata mata banda 'ya'yana mata, ko da yake babu kowa tare da mu, ka tuna, Allah shi ne mashaidi tsakanina da kai.”

Far 31

Far 31:47-55