Far 31:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Laban ya ce, “Wannan tsibi shaida ce tsakanina da kai yau.” Saboda haka ya sa wa wurin suna Galeyed.

Far 31

Far 31:41-50