Far 31:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu ya ce wa iyalinsa, “Ku tattara duwatsu.” Sai suka ɗauki duwatsu, suka tsiba, suka kuwa ci abinci kusa da tsibin.

Far 31

Far 31:38-53