Far 31:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta ce wa mahaifinta, “Kada ubangijina ya yi fushi da ban iya tashi ba, don ina al'adar mata ne.” Ya kuwa bincike, amma bai sami gumakan ba.

Far 31

Far 31:27-45