Far 31:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Laban ya shiga alfarwar Yakubu, da ta Lai'atu, da na kuyangin nan biyu, amma bai same su ba. Sai ya fita daga alfarwar Lai'atu, ya shiga ta Rahila.

Far 31

Far 31:25-41